Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Midianites: Prophecies concerning
Ayoyi game da Prophecies concerning
Manyan ayarin raƙuma za su cika ƙasar, ƙananan raƙuma ke nan daga Midiyan da Efa. Daga Sheba kuma duka za su zo, suna ɗauke da zinariya da turare suna shelar yabon Ubangiji.
Na ga tentin Kushan cikin azaba; wuraren zaman Midiyan cikin damuwa.