Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Midianites: Descended form Midian, son of Abraham by Keturah
Ayoyi game da Descended form Midian, son of Abraham by Keturah
Ibrahim ya auro wata mace, mai suna Ketura.
Ta haifa masa Zimran, Yokshan, Medan, Midiyan, Ishbak da Shuwa.
’Ya’yan Ketura maza, ƙwarƙwarar Ibrahim su ne, Zimran, Yokshan, Medan, Midiyan, Ishbak da Shuwa. ’Ya’yan Yokshan maza su ne, Sheba da Dedan.