Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Midianites: Shall minister to future glory of the church
Ayoyi game da Shall minister to future glory of the church
Manyan ayarin raƙuma za su cika ƙasar, ƙananan raƙuma ke nan daga Midiyan da Efa. Daga Sheba kuma duka za su zo, suna ɗauke da zinariya da turare suna shelar yabon Ubangiji.