Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Midianites: Descendants of Midian, son of Abraham by Keturah

5 ayoyi · 28 fannoni

Ayoyi game da Descendants of Midian, son of Abraham by Keturah

  1. Ibrahim ya auro wata mace, mai suna Ketura.

  2. Ta haifa masa Zimran, Yokshan, Medan, Midiyan, Ishbak da Shuwa.

  3. ’Ya’yan Midiyan maza su ne, Efa, Efer, Hanok, Abida, da kuma Elda’a. Dukan waɗannan zuriyar Ketura ce.

  4. ’Ya’yan Ketura maza, ƙwarƙwarar Ibrahim su ne, Zimran, Yokshan, Medan, Midiyan, Ishbak da Shuwa. ’Ya’yan Yokshan maza su ne, Sheba da Dedan.

  5. ’Ya’yan Midiyan maza su ne, Efa, Efer, Hanok, Abida da Elda’a. Dukan waɗannan su ne zuriyar Ketura.