Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Midianites: Conquered by Hadad
Ayoyi game da Conquered by Hadad
’Ya’yan Ana su ne, Dishon da Oholibama ’yar Ana.
Sa’ad da Husham ya mutu, Hadad ɗan Bedad, wanda ya ci Midiyan da yaƙi a cikin ƙasar Mowab, ya gāje shi a matsayin sarki. Aka kira birninsa Awit.