Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Midianites: A snare to the Israelites
Ayoyi game da A snare to the Israelites
Ubangiji ya ce wa Musa,
“Ka ɗauki Midiyawa a matsayin abokan gāba, ka kuma kashe su,
gama sun ɗauke ku a matsayin abokan gāba, sa’ad da suka ruɗe ku a kan al’amuran Feyor da ’yar’uwarsu Kozbi ’yar shugaban Midiyawa, macen da aka kashe a annoba ta dalili Feyor.”