Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Masters: Unjust, denounced

2 ayoyi · 26 fannoni

Nemi "Masters"

Ayoyi game da Unjust, denounced

  1. “Kaiton wanda ya gina gidansa ta hanyar rashin adalci, ɗakunansa na sama kuma ta hanyar rashin gaskiya, yana sa mutanen ƙasarsa suna aiki a banza ba ya biyansu wahalarsu.

  2. Ga shi! Zaluncin da kuka yi na hakkin ma’aikatan gonakinku yana ta ƙara. Kukan masu girbi ya kai kunnuwan Ubangiji Maɗaukaki.