Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Masters: Benevolent, blessed
Ayoyi game da Benevolent, blessed
Sa’ad da kuka ’yantar da shi kada ku damu, gama shekara shida ya yi muku bauta wadda ta ninka ta ɗan ƙodago. Ubangiji Allahnku kuwa zai albarkace ku a kome da kuke yi.