Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Masters: To act justly
Ayoyi game da To act justly
“In da na danne wa bayina maza da mata hakkinsu, sa’ad da suke da damuwa da ni,
Shi wanda ya yi ni a cikin uwata ba shi ne ya yi su ba? Ba shi ne ya yi mu a cikin uwayenmu ba?
Masu bayi, ku riƙe bayinku da kyau da kuma daidai, domin kun san cewa ku ma kuna da Ubangiji a sama.