Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Masters: Egyptians
Ayoyi game da Egyptians
ganin haka sai Masarawa suka ƙara musu wahala.
Suka baƙanta wa Isra’ilawa rai da bauta mai wuya, ta wurin sa su yin tubali da yumɓu, da kuma kowace irin bauta a gonaki. A cikin dukan ayyukansu, Masarawa ba su ji tausayinsu ba ko kaɗan.