Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Masters: Should select faithful servants

3 ayoyi · 26 fannoni

Nemi "Masters"

Ayoyi game da Should select faithful servants

  1. Sai Ibrahim ya ce wa babban bawan gidansa, wanda yake lura da duk abin da yake da shi, “Sa hannunka a ƙarƙashin cinyata.

  2. Idanuna za su kasance a kan amintattu a cikin ƙasar, don su zauna tare da ni; tafiyarsa ba ta da zargi zai yi mini hidima.

  3. Babu mai ruɗun da zai zauna a gidana; babu mai ƙaryan da zai tsaya a gabana.