Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Masters: Not to rule over them with rigour
Ayoyi game da Not to rule over them with rigour
Kada ku gwada musu azaba, amma ku ji tsoron Allahnku.
Kada ku zalunci ɗan ƙodago matalauci da mabukaci, ko da shi ɗan’uwanku ne mutumin Isra’ila, ko baƙon da yake zama a cikin garuruwanku.