Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Masters: To forbear threatening them
Ayoyi game da To forbear threatening them
Ku kuma masu bayi, dole ku bi da bayinku da kyau. Ku daina ba su tsoro. Ku tuna, ku da su, Maigida ɗaya kuke da shi a sama, kuma ba ya nuna bambanci.