Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Malice: Saints avoid

3 ayoyi · 29 fannoni

Ayoyi game da Saints avoid

  1. Suna sāka alherin da na yi musu da mugunta suka bar raina da nadama.

  2. Duk da haka sa’ad da suke ciwo, na sanya rigar makoki na ƙasƙantar da kaina da azumi. Sa’ad da aka mayar mini da addu’o’i babu amsa,

  3. nakan yi ta yawo ina makoki sai ka ce yadda nake yi wa abokina ko ɗan’uwana. Nakan sunkuyar da kaina cikin baƙin ciki sai ka ce ina kuka domin mahaifiyata.