Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Malice: Saul
Ayoyi game da Saul
Tun daga wannan lokaci zuwa gaba, Shawulu ya dinga kishin Dawuda.
Kashegari, mugun ruhu daga Allah ya fāɗo wa Shawulu da tsanani. Yana annabci a gidansa, Dawuda kuwa yana bugan molo kamar yadda ya saba. Shawulu yana riƙe da māshi a hannunsa.
Da ƙarfi yana magana da kansa yana cewa, “Zan kafe Dawuda da bango.” Amma Dawuda ya bauɗe masa sau biyu.