Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Judgments: On the Sodomites
Ayoyi game da On the Sodomites
A lokacin da Lot ya isa Zowar, rana ta hau.
Sai Ubangiji ya yi ta zuba kibiritu a bisa Sodom da Gomorra daga sama.
Haka ya hallakar da waɗannan birane da kuma kwarinsu gaba ɗaya, haɗe da dukan waɗanda suke zama a biranen, da kuma dukan shuke-shuke da suke cikin ƙasar.