Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Intercessory Prayer: Ezekiel
Ayoyi game da Ezekiel
Yayinda suke kisan sai aka bar ni kaɗai, na fāɗi rubda ciki, na yi kuka na ce, “Kash, Ubangiji Mai Iko Duka! Za ka hallaka dukan raguwar Isra’ila a wannan zafin fushinka a Urushalima?”