Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Intercessory Prayer: Enemies among whom we dwell
Ayoyi game da Enemies among whom we dwell
Haka kuma, ku nemi zaman salama da cin gaba a birnin da aka kai ku zaman bauta. Ku yi addu’a ga Ubangiji saboda birnin, domin in ya ci gaba, ku ma za ku ci gaba.”