Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Intercessory Prayer: The Church
Ayoyi game da The Church
Ku yi addu’a don salamar Urushalima, “Bari waɗanda suke ƙaunarki su zauna lafiya.
Na sa matsara a kan katangarki, ya Urushalima; ba za su taɓa yin shiru ba, dare da rana. Ku da kuke kira bisa sunan Ubangiji, kada ku ba kanku hutu,
kuma kada ku ba shi hutu sai ya kafa Urushalima ya kuma mai da ita yabon duniya.