Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Intercessory Prayer: Seek an interest in

2 ayoyi · 43 fannoni

Ayoyi game da Seek an interest in

  1. Dukan mutane suka ce wa Sama’ila, “Ka yi addu’a ga Ubangiji Allahnka saboda bayinka, domin kada mu mutu, gama mun ƙara wa kanmu zunubi da muka roƙa a yi mana sarki.”

  2. Ku yi mana addu’a. Mun tabbata cewa muna da lamiri mai kyau, kuma muna da marmari mu yi rayuwa ta bangirma a ta kowace hanya.