Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Intercessory Prayer: All saints
Ayoyi game da All saints
A koyaushe ku kasance kuna addu’a da roƙo ta wurin ikon Ruhu ba fasawa. A kan wannan manufa ku zauna a faɗake da matuƙar naci, kuna yin wa dukan mutanen Ubangiji addu’a.