Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Good Works: The Scripture designed to lead us to
Ayoyi game da The Scripture designed to lead us to
Dukan Nassi numfashin Allah ne yana kuma da amfani don koyarwa, tsawatarwa, gyara da kuma horarwa cikin adalci,
domin mutumin Allah yă zama shiryayye sosai saboda kowane kyakkyawan aiki.
Amma duk mai duba cikakkiyar ƙa’idan nan ta ’yanci, ya kuma nace a kanta, ya zama ba mai ji ne kawai yă mance ba, sai dai mai yi ne yă zartar, to wannan shi za a yi wa albarka a cikin abin da yake yi.