Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Good Works: A blessing attends
Ayoyi game da A blessing attends
Amma duk mai duba cikakkiyar ƙa’idan nan ta ’yanci, ya kuma nace a kanta, ya zama ba mai ji ne kawai yă mance ba, sai dai mai yi ne yă zartar, to wannan shi za a yi wa albarka a cikin abin da yake yi.