Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Good Works: Should abound to all
Ayoyi game da Should abound to all
Allah kuwa yana da iko yă ba ku fiye da bukatarku, domin kullum ku wadata da kome ta kowace hanya, kuna ta bayarwa hannu sake, kowane irin kyakkyawan aiki.