Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Good Works: Wrought by God in us
Ayoyi game da Wrought by God in us
Ubangiji ka kafa salama dominmu; duk abin da muka iya yi kai ne ka yi mana.
gama Allah ne yake aiki a cikinku, don ku nufa ku kuma aikata bisa ga nufinsa mai kyau.