Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Good Works: Should be careful to maintain

2 ayoyi · 42 fannoni

Ayoyi game da Should be careful to maintain

  1. Wannan magana tabbatacciya ce, ina kuma so ka nanata waɗannan abubuwa ƙwarai, domin waɗanda suka dogara ga Allah su himmantu ga aiki mai kyau. Waɗannan abubuwa suna da kyau sosai suna kuma da amfani ga kowane mutum.

  2. Dole mutanenmu su koyi ba da kansu ga aikata abin da yake nagari, domin su iya biyan bukatunsu na yau da kullum kada kuma su yi rayuwar marar amfani.