Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Good Works: Should be fruitful in
Ayoyi game da Should be fruitful in
Ta haka za ku yi rayuwa wadda ta dace da Ubangiji, ku kuma gamshe shi a ta kowace hanya, kuna yin aiki mai kyau ta kowace hanya, kuna kuma yin girma cikin sanin Allah.