Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Good Works: Holy women should manifest

2 ayoyi · 42 fannoni

Ayoyi game da Holy women should manifest

  1. sai dai su yi ayyuka masu kyan da suka dace da matan da suke masu bauta wa Allah.

  2. aka kuma santa sosai saboda ayyuka masu kyau, kamar renon ’ya’ya, da karɓan baƙi, tana yi wa tsarkaka hidima, tana taimakon waɗanda suke cikin wahala tana kuma ba da kanta ga yin kowane aikin mai kyau.