Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Good Works: Should manifest, with meekness
Ayoyi game da Should manifest, with meekness
Wane ne mai hikima da fahimta a cikinku? Bari yă nuna ta ta wurin rayuwarsa mai kyau, ta wurin ayyukan da aka yi cikin tawali’un da suke fitowa daga hikima.