Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da God: Repentance attributed to
Ayoyi game da Repentance attributed to
Ubangiji ya damu da ya yi mutum a duniya, abin ya zafe shi ƙwarai.
Saboda haka Ubangiji ya ce, “Zan kawar da mutum, da dabbobi, da halittu masu rarrafe a ƙasa da kuma tsuntsayen sama waɗanda na halitta, daga doron ƙasa, saboda na damu da na yi su.”