Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Genealogy

114 ayoyi · 8 fannoni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

Tace bisa littafi
  1. Arbadiyawa, Zemarawa da Hamawa.

  2. ’Ya’yan Shem maza su ne, Elam, Asshur, Arfakshad, Lud da Aram. ’Ya’yan Aram maza su ne, Uz, Hul, Geter da Meshek.

  3. Arfakshad shi ne mahaifin Shela, Shela kuwa shi ne mahaifin Eber.

  4. Aka haifa wa Eber ’ya’ya maza biyu. Aka kira ɗaya Feleg domin a lokacinsa ne aka raba duniya; sunan ɗan’uwansa kuwa shi ne Yoktan.

  5. Yoktan shi ne mahaifin Almodad, Shelef, Hazarmawet, Yera

  6. Hadoram, Uzal, Dikla,

  7. Ebal, Abimayel, Sheba,

  8. Ofir, Hawila da Yobab. Dukan waɗannan ’ya’yan Yoktan maza ne.

  9. Shem, Arfakshad, Shela,

  10. Eber, Feleg, Reyu

  11. Serug, Nahor, Tera

  12. da Abram (wato, Ibrahim).

  13. Bayan waɗannan abubuwa, a zamanin Artazerzes sarkin Farisa, sai Ezra ɗan Serahiya, ɗan Azariya, ɗan Hilkiya,

  14. ɗan Shallum, ɗan Zadok, ɗan Ahitub,

  15. ɗan Amariya, ɗan Azariya, ɗan Merahiyot,

  16. ɗan Zerahiya, ɗan Uzzi, ɗan Bukki,

  17. ɗan Abishuwa, ɗan Finehas, ɗan Eleyazar, ɗan Haruna babban firist.

  18. Waɗannan su ne shugabannin iyalai, da kuma waɗanda suka dawo tare da ni daga Babilon a zamanin mulkin Sarki Artazerzes.

  19. Daga zuriyar Finehas, Gershom ne shugaba; daga zuriyar Itamar, Daniyel ne shugaba; daga zuriyar Dawuda, Hattush

  20. ɗan zuriyar Shekaniya ne shugaba, daga zuriyar Farosh, Zakariya ne shugaba, tare da shi akwai mutum 150;

  21. daga Fahat-Mowab, Eliyehoyenai ɗan Zerahiya ne shugaba, tare da shi akwai mutum 200;

  22. daga zuriyar Zattu, Shekaniya ɗan Yahaziyel ne shugaba, tare da shi akwai mutum 300;

  23. daga zuriyar Adin, Ebed ɗan Yonatan ne shugaba, tare da shi akwai mutum 50;

  24. daga zuriyar Elam, Yeshahiya ɗan Ataliya ne shugaba, tare da shi akwai mutum 70;

  25. daga zuriyar Shefatiya, Zebadiya ɗan Mika’ilu ne shugaba, tare da shi akwai mutum 80;