Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Egypt

328 ayoyi · 105 fannoni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

Tace bisa littafi
  1. Zan jefar da kai a ƙasa zan jefa ka a fili. Zan sa dukan tsuntsayen sararin sama su zauna a kanka dukan namun jeji na duniya kuma za su ƙosar da kansu a kanka.

  2. Zan baza namanka a kan duwatsu in kuma cika kwaruruka da gawarka.

  3. Zan jiƙa ƙasar da jininka mai gudu har zuwa duwatsu, magudanan ruwa za su cika da namanka.