Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Egypt: Moses proves his divine mission by miracles

3 ayoyi · 105 fannoni

Ayoyi game da Moses proves his divine mission by miracles

  1. Musa da Haruna suka tattara dukan dattawan Isra’ilawa,

  2. sai Haruna ya gaya musu dukan abin da Ubangiji ya ce wa Musa. Ya kuma aikata mu’ujizan a gaban mutanen,

  3. sai suka gaskata. Sa’ad da suka ji cewa Ubangiji ya damu da su, ya kuma ga azabarsu, sai suka durƙusa suka yi sujada.