Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Egypt: Prophetic illustration of its destruction
Ayoyi game da Prophetic illustration of its destruction
Zan jefar da kai a ƙasa zan jefa ka a fili. Zan sa dukan tsuntsayen sararin sama su zauna a kanka dukan namun jeji na duniya kuma za su ƙosar da kansu a kanka.
Zan baza namanka a kan duwatsu in kuma cika kwaruruka da gawarka.
Zan jiƙa ƙasar da jininka mai gudu har zuwa duwatsu, magudanan ruwa za su cika da namanka.