Skip to content

Zoan

7 verses

30.9700, 31.8800 Duba a Google Maps

Ayoyin da suka ambaci Zoan

  1. Suka kuma haura ta Negeb, suka iso Hebron, inda Ahiman, da Sheshai, da Talmai, zuriyar Anak, suke zama. (An gina Hebron da shekara bakwai kafin a gina Zowan a Masar.)

  2. Ya yi mu’ujizai a idanun kakanninsu a ƙasar Masar, a yankin Zowan.

  3. ranar da ya nuna mu’ujizansa a Masar abubuwan banmamakinsa a yankin Zowan ba.

  4. Shugabannin Zowan ba kome ba ne, wawaye ke kawai; mashawarta masu hikima na Fir’auna suna ba da shawarwari marasa amfani. Yaya za ka ce wa Fir’auna, “Ni ɗaya ne cikin masu hikima, almajirin sarakuna na dā can”?

  5. Shugabannin Zowan sun zama wawaye, an ruɗe shugabannin Memfis dutsen kan kusurwa na mutanenta su sa Masar ta kauce.

  6. Ko da yake suna da shugabanni a Zowan kuma jakadunsu sun iso Hanes,

  7. Zan lalace Masar ta Bisa in ƙuna wuta wa Zowan in zartar da hukunci a kan Tebes.