Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Compared To Saints: Soldiers
Ayoyi game da Soldiers
Ka jure wa shan wahala tare da mu kamar soja mai kyau na Kiristi Yesu.
Ba wanda yake aikin soja da zai sa kansa a sha’anin mutumin da ba ya aikin soja, domin yakan so yă gamshi wanda ya ɗauke shi soja.