Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Compared To Saints: Sheep
Ayoyi game da Sheep
Amma ya fitar da mutanensa kamar garke; ya bi da su kamar tumaki ta cikin hamada.
Zai sa tumaki a damansa, awaki kuma a hagunsa.
Sa’ad da ya fitar da dukan nasa waje, sai ya ja gabansu, tumakinsa kuma sukan bi shi domin sun san muryarsa.