Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Compared To Saints: Jewels
Ayoyi game da Jewels
“A ranar da na shirya ajiyayyen mallakata, za su zama nawa,” in ji Ubangiji Maɗaukaki. “Zan ji kansu kamar yadda mahaifi cikin tausayi yakan ji kan ɗansa wanda yake masa hidima.