Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Compared To Saints: Unfailing springs
Ayoyi game da Unfailing springs
Ubangiji zai bishe ku kullum; zai biya muku bukatunku a ƙasa mai zafin rana ya kuma ƙarfafa ƙasusuwanku. Za ku zama kamar lambun da aka yi masa banruwa, kamar rafin da ruwansa ba ya ƙafewa.