Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Compared To Saints: Gold
Ayoyi game da Gold
Amma ya san hanyar da nake bi; sa’ad da ya gwada ni zan fito kamar zinariya.
Dubi samarin Sihiyona masu daraja, waɗanda a dā darajarsu ta isa nauyin zinariya, yanzu ana ɗaukar su a matsayin tukwanen ƙasa, aikin maginin tukwane!