Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Compared To Saints: Lights
Ayoyi game da Lights
“Ku ne hasken duniya. Birnin da yake a bisan tudu ba ya ɓoyuwa.
don ku zama marasa abin zargi, sahihai ’ya’yan Allah, waɗanda ba su da laifi, a zamanin mutane karkatattu, kangararru, waɗanda kuke haskakawa a cikinsu kamar fitilu a duniya