Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Compared To Saints: Calves of the stall
Ayoyi game da Calves of the stall
Amma ku da kuke girmama sunana, ranar adalci za tă fito tare da warkarwa a fikafikanta. Za ku kuwa fita kuna tsalle kamar ’yan maruƙan da aka sake daga garke.