Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Compared To Saints: Good servants
Ayoyi game da Good servants
“Maigidansa ya amsa ya ce, ‘Madalla, bawan kirki mai aminci! Ka yi aminci a kan abubuwa kaɗan, zan sa ka lura da abubuwa masu yawa. Zo ka yi farin ciki tare da maigidanka!’