Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Armies: Exercised savage cruelties on the vanquished
Ayoyi game da Exercised savage cruelties on the vanquished
An yi wa mata fyaɗe a cikin Sihiyona, da kuma budurwai a cikin garuruwan Yahuda.
An rataye ’ya’yan sarakuna da hannuwansu; ba a ba wa dattawa girma.
Samari suna faman yin niƙa; yara kuma suna fama da ƙyar da nauyin kayan itace.