Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Armies: Who of the Israelites were subject to service in

2 ayoyi · 77 fannoni

Ayoyi game da Who of the Israelites were subject to service in

  1. “Ka yi ƙidayan dukan al’umman Isra’ilawa bisa ga iyalansu da kabilarsu, ka rubuta kowa da sunansa bi da bi.

  2. Da kai da Haruna za ku lissafta dukan mazan Isra’ila bisa ga sashensu, waɗanda suka kai shekaru ashirin ko fiye, da za su iya shiga soja.