Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Altars: Of Reubenites, &c east of Jordan
Ayoyi game da Of Reubenites, &c east of Jordan
Da suka kai Gelilot kusa da Urdun cikin ƙasar Kan’ana, sai mutanen Ruben, mutanen Gad da kuma rabin mutanen kabilar Manasse suka gina bagade a can, a Urdun.