Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Altars: Idolaters planted groves near

4 ayoyi · 31 fannoni

Ayoyi game da Idolaters planted groves near

  1. Mutanen garin suka ce wa Yowash, “Ka kawo mana ɗanka. Dole yă mutu, domin ya rushe bagaden Ba’al, ya sare ginshiƙin Asheran da yake tsaye kusa da shi.”

  2. Ya kafa bagade domin Ba’al a haikalin Ba’al da ya gina a Samariya.

  3. Ahab ya gina ginshiƙin Ashera, ya kuma aikata abubuwa masu yawa don yă tsokane Ubangiji, Allah na Isra’ila yă yi fushi fiye da dukan sarakunan Isra’ila da suka riga shi.

  4. Ya sāke gina masujadan da mahaifinsa Hezekiya ya rurrushe. Ya kuma gina wa Ba’al bagadai. Ya kafa ginshiƙin Ashera kamar yadda Ahab sarkin Isra’ila ya yi. Ya durƙusa wa dukan rundunan taurari ya yi musu sujada.