Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Altars: Designed for sacrifice
Ayoyi game da Designed for sacrifice
“ ‘Ku yi mini bagaden ƙasa, ku kuma miƙa mini hadaya ta ƙonawa da hadaya ta salama, za ku hadayar da tumakinku da awakinku da shanu. Duk inda na sa a girmama sunana, zan zo wurinku, in sa muku albarka.