Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Altars: Protection afforded by
Ayoyi game da Protection afforded by
Amma Adoniya, don tsoron Solomon, ya je ya kama ƙahon bagade ya riƙe.
Sa’ad da aka faɗa wa Solomon cewa, “Adoniya yana tsoron Sarki Solomon, kuma ya manne wa ƙahonin bagade. Yana cewa, ‘Bari Sarki Solomon yă rantse mini a yau cewa ba zai kashe bawansa da takobi ba.’ ”