Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Watchmen: Neglecting to give warning punished with death
Ayoyi game da Neglecting to give warning punished with death
Amma a ce mai tsaron ya ga takobi yana zuwa bai kuwa busa ƙaho don yă faɗakar da mutane ba sai takobi ya zo ya ɗauki ran waninsu, za a kawar da wannan mutum saboda zunubinsa, amma zan nemi hakkin jinin mutumin a kan mai tsaron.’